Zo mu sasanta Bazamu shirya ba Ki taimaka min Nidai kadaina ma bina Na daina halaye na domin ki na shiryu Ko babu kai a jiki na nasan da zan rayu Wai kin mance alkawarin da munkayi tare dake? Ka daina tada min domin ko kayi sake Sonki zai mini illa kar kisa nazamo mai jinya Banji ina ra'ayin dawo da sonka a zuciya ba Ahh Zo mu sasanta Mudaina sa in sa Na gane inba ke Bazani rintsa ba Babu ni ba kai Ka daina ma bina Na nisanta da kai Bazamu shirya ba Ahh Ahh Uhm Bacci yaso ya kaurace min A dalilin rabo dake Gurbinki wa zata maye min Banida tamkar yake Dan Allah ki tausaya min Ki jani kusa dake Mu kore duk gaba Mu gyara soyayya To ni ina zanje Inbaki tare dani Yazan na tantance Wazaya damu dani Kullum a ko yaushe Hoton ki na nan a kusa dani Shine abinci na Sannan kuma shika deben kewa Zanso ki taimaka min Ki yafe kurakuraina Inhar banganki ba Bazana aikata komai ba ♪ Hmm ka rusa soyayyar Da zuciya ke ma Na daina kaunarka Zan iya rantse ma Bawata alfarmar Da zana iya yima Ka nade tabarmar kunya Kaje Allah yafe ma Mayaudari babu ni babu shi Tuntini mun raba hanya dashi Koda da tsautsayi ya gifta Ni banaso nai gamo dashi Ka soni kaso kanwata Raina bazai lamuntaba Kabar batun soyayyata Kasan bazakai samuba Na dau amana nabaka domin na yarda Bazaka cutar da zuciyata ba kana shaida Bawata kalmar da zata kwaceka kai shiru suda Dani dakai mun yanke alaka bazamu sake ba Ki taimakamin Nidai kadaina ma bina ♪ Ehh gaskiya che kesa mutun yayo kima Karya kuma nasa a rasa duk dama Babu ni babu kai matsoni karka soma Nida yayata bazaka hadamu kishi ba Ka rasa ni Nima ka rasa ni Ehh ka rasa mu Ehh ka rasa mu ♪ Salim smart on the beat ♪ Zo mu sasanta Mudaina sa in sa Na gane inba ke Bazani rintsa ba