Kishore Kumar Hits

Nura M. Inuwa - Nas lyrics

Artist: Nura M. Inuwa

album: Makashinka


Nass ne zabin raina
Zuciyata ta nuna
Zan bayyana maka sirrin ruhi na
Na baki amana
Daure rike ni kaza linzami na dakai zan zauna
Kece zabin raina
Zuciyata ta nuna
Zan bayyana miki sirrin ruhi na
Da kai zan zauna
Daure rike ni kaza linzami na dake zan zauna
Nass suna linzami
In an kira kayi kaini
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin gun masoya juna
Daga bangare na tun-tun tuni kin ji sirrin ruhi
Sai dai bayanai na dukkannin su kina bukatar sharhi
Domin rikon da kikayi min ne ya zamo makaruhi
Wasa kikeyi koko batun gaske kina yin sona?
Nass suna linzami in an kira kai-kaine
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin mu masoya juna
Na lullube kaina duba tamkar amarya a daki
Yau zana ma furuci gidan mu kaje Kã mika sadaku
Na tabbatar musu zabi na na gamai maka aiki
Kaine madubi na danake kallah ba wanni gaba na
Nass suna linzami in an kira kai-kaine
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin mu masoya juna
Zanyo rawa in juyi a gaban ki har in taka
Nayi murmushi dan murna ganga ta so in doka
Mai farin ciki yayi wanda yaki karshen sa dai ya koka
So ne sila sanadin ki na bar barna na kama jiki na
Nass suna linzami in an kira kai-kaine
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin mu masoya juna

Nass suna linzami in an kira kai-kaine
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin mu masoya juna
Nass zuciyata tayi amincewa daso in bika
Makiyan ka basu gaba na to bani hannayenka
Zan zama tare dakai wannan alkawari na dauka
Kaima ka dauke kar muyi warewa mu damke juna
Nass suna linzami in an kira kai-kaine
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin mu masoya juna
Na dauki alkwari duk inda kikayi nan zan bulla
Shi farin jini daga Allah
Kauna dake na kulla
Ni ke nake so tilas inyi shela
Dakai zan zauna
Duk wanda ke so baya yin kwallah
Rike ni amana
Nass suna linzami in an kira kai-kaine
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin mu masoya juna
Kasa ina kaguwa babbar rana agun mu ganta
Muyi auren mu na sunnah dani da kai mu rabauta
In zana baude hanya jawo ni karna wahalarta
Kai zaka zamto mai saita ni na hangi gaba na
Nass suna linzami in an kira kai-kaine
Duk wanda ke so shi zai san kauna
Zaki na so saurari bayanin mu masoya juna
Nass ne zabin raina zuciyata ta nuna
Zan bayyna maka sirrin ruhi na
Na baki amana
Daure rike ni kaja lizzami na
Dakai zan zauna
Kece zabin raina
Zuciyata ta nuna
Zan bayyana miki sirrin ruhi na
Dakai zan zauna
Daure rike ni kija linzami na dake zan zauna

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists