Eyy ye bakin alkalami ya bushe Wadansu kaina sun zarce Tun ran gigni tun ran zane ainufine daga Allah Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane Ai nufine daga Allah Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah Eyyyy ye meya yarrage? Meyai saura? Meye kuka bida agareni? Na lura motsina bakwaso duk indanai sai kun bini Ko kumma burinku idon jama'a ni nazamto mai muni? Kunyi saki dan shi so bai duba kyan jiki ko kuma muniyyi Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah Eyyy ye masoyana domin Allah Kar kuce dani mai zamani Ba mai rabon baiwa ko kyauta a duniya sai rabbani Dan kungani yadda akaiyi ganin lokaci ya dosoni Banda laifin komai wasu ke ta yunkurin sai sun karni Bakin alkalami ya bushe mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah Eyyy ye nasan pari naka iyawa dani kai nazzari dan balbela Dan hakka tsoron bi banaji gadar zaren nan da kakulla Abin tunani na dan jaki mugun nufin yai masa illa Allahu sarki yaimin daraja shi so yake kassa yajaniyyi Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah ♪ Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah Eyyy ye bazan ripewaa ba gareni yayi shirme matsayinka Me yaiyi zapi kake kusheni kai da duk yan koranka? To zanaja tun ga'ba murage dani daku yayan kuka Ja muje sannu ake tafiya a hankali sai kunbarniyyi Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah Eyyy ye shiriu nake ku kuyi jayayya gurin karo nazama dutse Kwatankwacin dan damalin qiriya kowa yahau sai yayi sarfe Ko guguwar iskar bazara in ta taho sai an ratse Ba cikka bakina nai san gunka ba batun sabon karni Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah Eyyy ye abinci bakin kura kyale dan zakkara inzai kwace Naraina tauna a hanun kuturu in zairike sai ta kubce Yewan zalamar babba da jaka takan kusan tashi yazarce Allah da Manzonai su narike dan hakka me zai sameniyyi? Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah ♪ Eyyy ye bakin alkalami ya bushe wadansu kaina sun zarce Tun ran gini tun ran zaneyye ainufine daga Allah Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah Bakin alkalami ya bushe Mai hassada ya bar hanya Tun ran gini tun ran zane ainufine daga Allah