Auta Waziri kuke ji Malam Kewa (kee-ee-wa) Kewa Ina kewa Ina kewar (masoyiya) Kewa (kewa) Kewa Ina kewa Ina kewar masoyiya Ina kewa Ina kewar masoyiya Ina kewa Ina kewar aminiya Abokiyar shawara Ke ce kin dara Kin san in ba ga ke ba Sai in hakura Ki bani yar dama A san da ni nima Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya Ki kauda yan gulma Irinki ke nema Suna ta shan fama Sun zaga ko ina Mace ba aiba kece A ido riba kece Kuma kin san mundace A kanki na zauce Magana daya (ba shakka) Bude kanjin ka Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce Bakya fushi Ki murmushi Dan sanki na shiga rai na Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na Nasan kina da buri Kuma sannan kina da tsarin ki Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki Farar tumfafiya ta daban cikin mata A sanki nai rata a kanki na gane kai na Kece naiwa alkawari Mace daya kuma kin zarce dari Kinzam min bangon sikari ko a ina kece Sirrin ciki yazo fili Kin iya ado da dan kwali Mai kyan ido da sa kwalli An iya maki zanen lallai Tunda na sameki na huta Saura sun ka kazanta Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka Ashe fatan da kakewa wasu watarana zai bika So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu So akwai tsada Sanyi sai randa Shanu ke huda Furar mu nai damu Nai nasarar samun ki Bar ni na zam jigon ki Zan boye sirrinki ba ran da zan tona Kewa (kee-ee-wa) Kewa Ina kewa Ina kewar (masoyiya) Kewa (kewa) Kewa Ina kewa Ina kewar masoyiya Beat Ali's prodution