Auta Waziri kuke ji malam Beat Ali's production Abunda bakya so Nima bana so Amma kinsan kauna a rai tai naso Dole nayo kishi Kamar akwai bashi Naso da kin karba, nazo biya gashi Kina ta nunan so Abunda rai keso Amma akwai zancen da walla bana so Abun akwai zafi A sanki nai zurfi Da bani banbance, jini da tsokana Naso ki yarje min Ki daina sauya min Abunda bana so ki barshi shikenan Kulan da zan baki Wa zaya ma baki Idan kina so na Ki kare ma hakkina Abun akwai ciwo A rai yana yawo Yasa nisan kiwo Inda ba'a dawowa Kishinki nei yasaka duba Ba yin hakan fa da aibu ba Bazan hana ki misali ba Nidai a so ban saba ba Amma idan kin tirsasamin bazanki na jure ba Sai dai, watan wata rana, wasu zasu saurare na Kar kizo ki daina ganina, sanan ki aibanta Nasan kina sona, kumah kema ina sonki Amma wata soyayyar kamar kankara take fa a kwalba Ni nagane labarin Kuma nasan da alkairin Sai dai nai gudun shari na so ba tun a yau na fada ba In dai sam bukata ne Rabuwa koh huja ne Gaskiya dalili ne dake sanya so yake dada karko Na soki ban hadaki da kowa ba Bazan rabaki da kowa Ban so ma akan ki butulce ba Da nasarar koh kike duba Amma akwai kauna Wace bana kowa ba Kishi ne (kishi ne) Kishi ne (kishi ne) Kishi ne (akan so kauna) Kishi ne (na sani nima) (Kishi ne) Hakan kishi ne Kawai ke sawa Masoyi take Jini nai sai yayai tsawa Na ce, "Kishi ne" Kawai ke sawa Masoyi bincike Da ance mai kinyi kawa Wutar kishi ne Kesa ai zaune Azo jajanta ma koshi da kishi na ruwa Kaman kwai cuta Kaba so yarda Ka dan alkinta Kaba wani shi kyauta Kishi ne (kishi ne) Na sani nima (Kishi ne) Akan so kaunata Kishi ne Kishi ne Kishi ne Akan so kaunata