Auta Waziri kuke ji malam Ahya Ina ji dake Kina ji dani Idan babu ke Kamar babu ni Ciwon sanki ne Zo ki ban magani In sha inji sauki ki samar dani Akwai lokaci a dukan zamani Da soyayya na taho kimin lamuni Cikin masu sanki yau ki sanya dani Kiban hankalinki karki basar dani Akwai kyau gareki kinyi mun kwar jini Mafarkinki na dade dayi tintini A sanki yakai ga bani ji ban gani Kin zamo jijiyar jiki na hanyar jini Dake zanyi rayuwa Ba da damuwa ba Uhm hajiya ta (hajiya ta) Kece hajiya ta (kece) Hajiya ta Kece hajiya ta Ah hajiya ta Kece hajiya ta Hajiya ta Kece hajiya ta Haba masoyiya, bazan barki ba Na dan bincika banga tamkarki ba Wazai ganki inda ransa bai soki ba Idan gaki zahirinki ba gaibu ba A samun kamarki kila sai nan gaba Idan za a dau dubu basa kai ki ba Kwar jini da hankali basa fiki ba Babu mai aurenki yayi miki kishiya Nasarar samunki ya wuce dukiya Kin wuce masu kinki ko a kyan zuciya Mai farin ido ga ado zinariya Ni a kaunarki na mace bazan sauya yanayi ba Hajiya ta Kece hajiya ta (eh) Hajiya ta Kece hajiya ta Hajiya ta Kece hajiya ta Hajiya ta Kece hajiya ta Toh ina zaki je bakya fada min naje dake ba Naga fura da nono banga ludayi ba Naji so a rai ake saka shi bada wai ba Ya zaki kula dani ban kula dake ba Zinariya a mata basu kai ya ke ba Ni ke nake gani Koda a sansani Guri idan dani Bakya bidar wani A sanki dai nake gini na kare rayuwata Uhm hajiya ta (hajiya ta) Kece hajiya ta Hajiya ta Kece hajiya ta (Ahya malam) Hajiya ta (Ahya malam) Kece hajiya ta (ahya malam) Hajiya ta Kece hajiya ta Hajiya ta Kece hajiya ta Hajiya ta Kece hajiya ta