Sultan with the beat baby Auta Waziri kuke ji malam Uhm Hmm Kece sinadari, mai wanke zuciyata kullum Mai bani duka dama, in gyra lamarina Indai kina a gefena ban chanja ra'ayina Sone sinadarin kauna Wai yaya kinka kwana Na so ace ki farka ne Zan aika wasu sakoni Idan kina bidar soyayya ne, kirani toh gani Nine kadai na kan jure tun badi ga wata da makoni Kin nuna yadda soyayyar mu take kuma zaki kyale ni Kin san abun akwai daci Kullum zama cikin kunci Na kasa cin abinci Kumah sanan na kasa yin barci Kunsan da rabuwar so ya zarce madaciya daci Dare guda kin kyale ni (kyale ni) Da kanki yau kin ture ni (kyale ni) Kina ta nuna mini halaiya da sun gwada bakya sona Dadi na soyayya madara Kunsan da so bai son tazara Rashin masoyi wanan tabbas yana silar ma ai hijira Na kasa sauraren wasu kece nake tsumayi kece najira Duk inda soyayya take na shaida walla ni kece makura Ina bukatar jin dadi ne a rayuwata ke na gano Dare guda kin kyale ni (kyale ni) Da kanki yau kin ture ni (kin ture ni) Kina ta nuna mini halaiya da sun gwada bakya sona Kin sanya raina na kuna Hakan ya tai min zafi Kullum muna tare da juna Hakan yasa so nai zurfi Na dauki soyayyar kullum Ina zaton yin haka yafi Ashe akwai labarin nan Labarin nan Dashi nake ji tun ran nan (dashi nake ji tun ran nan) Ana batun soyayyar nan Kota kare nei, ashe da saura shikenan (Ashe da saura shikenan) Bari akwai lokaci bai zo ba Dazaki so bawai ba Ki gane gaskiyar da ba tubaba Gareni bai rana ba Maza kirani karki ce ban zo ba Bazan maki nisa ba Nasoki gaske ba karya ba Bazana aje zato ba Nasoki gaske ba karya ba Bazana aje zato ba Oh my god is sultan on the beat