Auta Waziri kuke ji malam Prince production (Prince production) Kin sace zuciya Kece sarauniya Koh in kira ki gimbiya A kanki ban duba dukiya Dan ita dukiya, bata kai ya zuciya ba Na taka kaya Masoyiya zanso ki tsaya Koh ba magana, ki gane so ne zana biya Na taka kaya Masoyiya zanso ki tsaya Koh ba magana, ki gane so ne zana biya Na taka (na taka kaya masoyiya) Na taka kaya Na taka kaya Dan Allah dan zo ki cire mun Dan bar tafiya, masoyiya zanso ki tsaya kiji Ciwo da dafi, kamar abun sai an masa agaji Nisan tafiya, a kanki kinsan bai sa in gaji Zanso ki tsaya, sauti na muryar taki kawai naji Na lasa zuma, amma zumar so ne kisani gwanata Na taka (na taka kaya masoyiya) Na taka kaya Na taka kaya Dan Allah dan zo ki cire mun A kace sabo tirken wawa ga ƙarshen magana Inda zaki tina, in kika barni akwai fitina Kece wace na baiwa makulin zuciya adana In har kika bari, wasu sukai barna a ciki da sake Na taka (na taka kaya masoyiyata) Na taka kaya Na taka kaya Dan Allah dan zo ki cire mun ♪ Na taka kaya Na taka kaya Na taka kaya Dan Allah dan zo ki cire mun Shi mai so da makanta yazo sai dan rakiya Kuma dan rakiyan komai ya siya shi zaya biya A silar soyayya dai ake jure tafiya Inko ta ritsa sai aci gaya babu miya Wani sa'in ma sai kaji mai so yai aniya Wai zaya bari, zai daina kuma bashi iyawa Na taka (na taka kaya masoyiya) Na taka kaya Na taka kaya Dan Allah dan zo ki cire mun Shi fah so da dadi batu na zahiri Bashi duba talakawa ko attajiri Fari ba a gane na kirki da makiri Sai a hankali, so zaya bayyana Na taka kaya Na taka kaya Na taka kaya Dan Allah dan zo ki cire mun Mahmud MG on the mix