Ehh waka Ohh waka Ado na Gwanja Dan Musa Gombe Da Auta Wazirin waka Ehh waka Waka Waka Ban ci nanin ba balle taje ta cutarni Bar abinci ka nima na dau abinci na Waka Karka zage ni nima fa bani zaginka Dauki layin ka nima na dauki layina Waka Ni abinci na bashi zama abincin kowa Banda ran kwanci ba ran da zanyi ban kwanar Waka Waka Waka ♪ Inda babu nika karyar mutum yakai turmi Inda ba tasani to sai kuce dashi lami Wanda yayai saura in har ya kwan yana tsami Kan abincin mu ai dole zamu dau kaimi Sanadinei allahu yayi min komai Akan san'armu wa zaya warware in mun saka ♪ Waka Dan uban karya Ya tayi da kalabin kura Maciyin baure baya bidar batun bara Kana azara a gudu baka ajiye ba sai bera A cikin baka dai ba'a ajiye biyun taura Tunda munka kasa Ma dau guda mu dau gyara Dan uban yunwa bata da magani Sai an girka ♪ Waka Gaka lalatace ko chan gidansu sai yayi Don duk cikar zakara karya yake yayo koyi Inda duk akace ganmu tillas gurin akwai nauyi Rabbi ya yantamu mu karku maida mu bayi Inda duk ni'ima ta zagaya akwai sanyi Waka bata yara ba aikin yana gaban wawa waka Waka Waka Ita da kanta ma wakar Kuka take idan munzo Mu muke wake rago Take kuma mu maida shi gwarzo Duba nace a cikin mu Wa yayi kama dacin kanzo Mun riga mun nissa Yara kubarsu sai sun zo Yanzu hunturu ya sako Domin ko naga hazo Kunga mai yin kuri Shi bashi yinta don ta mai sarka ♪ Waka Uhmm naji Dan Musa Na Gombe kwai hausa Naji Ado gwanja Kauye da birni yai rasa Mu muke waka Amma da tambarin hausa Ba ruwan mu da dab Don bata maganin nissa Ba ruwan mu da mai kushe Da tanadin fansa Auta ni nace kowa ya dinka karya Zan farka ♪ Waka Naga mugun bori bai sakuwa adon girka Naji karyar banza wanan abarsa gun boka To abun sauki nei sanadin so kayo kuka Ba'a boye chibi na tabbata a ran wanka Fikira da kyan tinani toh aji shi gun waka Har garin da bai kai ba Ya kan kai gari a duk sanadin waka ♪ Waka Waka