Yauwa Auta Waziri kuke ji malan Its d daski ovizta on the beat Amarya kin ci gari kin bar gishiri kin zama sukari Kin dauke ado na fada kin sa mata sun zaga gari Kece akace yar nan data sanya iyaye alfahari Nasarar ki tasa mata suka rude kin samo nagari Angon ki abun fahari kin samo wanda kike kudiri Zabin ki amarya shine zabi na iyaye kiji Ladabi da biyayya ki yi wa ango sam karki gaji Daza kuji mata kan amaryanan mi anka fada Dawisu gwana ta ado nasarar maiko ma na a gyada Kwarya tabido kwarya tabido akushi sai tai zarya Mai noma acikin ruwa je kufada masa baya bidar kunya Mai kishi da amarya kar ta matso kusa bar ta acan baya Kinci tuwo da miyanki amarya kin bar wasu na cin gaya Lokaci naki (mmmmm) Amarya ga mijinki nan ango shi akaima gara Anshaida an bashi ke zaki gidansa me ya saura Daure karki tsallake umarni na sa ki gyara Aljanar ki na kasan tafi na mijinki sai ki lura Komai kinka ayyana Kafin ma ki bayyana Shaidawa mijin ki in yace a'a kibar shiga shawarina Mata adon gari (ayya kai) Kune adon gari mata In baku ba gari in kun yawa kusa zullumi mata Ni zan ware lokaci kan inji miye bukatuwan yan mata Ana batu na aure ne in kin yi shi kin cike yar gata Idan da saurayi ki rike shi nace kar ki bai wani rata Aure kawai kuyi shine darajar ki autar mata Mata adon gari Kune adon gari mata In baku ba gari In ku yi yawa kusa Zullumi mata Mata mata ga amarya ga angonta Mun lissafa ango shine jigonta Dama dama wataran dama dama Kuji ance sun samu diya dan tatata Ki tsabta kinji amara ki girki madallah Ba shi ruwa angonki nasan bai sa ki kwalla Toh daure kinga diyar girma yau sai madallah Kin dace da ango dan girma toh Alhamdulillah Kai tufawa amaryanan mai kyau da ado dawisun ce In ta fito sai muji nata sun dauka kowa zance Suna ta fadi sunga amarya ga sarkar zinari ce Wasuma sun rude kayanta atampa ko kuma leshi ce Toh da na waiga ni mai waka nagano alkyabba ce Mai hoto dan Allah daukarni in dan kafa hujja ce Tunda naganku guri na bikinan nasan sai an tantance Damsu da kokas kuka kware a fannin yin hoto In dai hoto ne na amarya har angon sai an kalla Dama dai dan Allah zanzo ni ku koya min hoto Amma dai ga amarya ga ango nan na zaune Naga kwayaye naga iyaye yu duka na tattakawa Naga abokokai na gurin ango dada yu na juyawa Naga kudi naga ruwan naira da dala an sanyawa Munga ado munga zubin mata duka dai kyawawa Matan arewa ne mun san Matan kasar mu ba dama Mun san kudin kasar nan ma Girman su wallah ba dama Amma akwai kananu ma wanda zasu baku dan dama Allah yasanya aurenan yayi Albarka ango da amarya Auta waziri kuke ji malan