Asha zuma a sha sikari kowanne yana da dadin sa Gari-gari akwai mata, kowacce tana da sunan ta Kuma dukan su mata ne kowacce tana da halin ta A cikin su akwai wacce tayi daban babu mai irin nata Mai hali gidan kyauta, da ka ganta tsaf akwai tsafta Ko'ina idan ta je, da ta wuce ayi ta neman ta Matar mutum daya ce tal na saba wake sunan ta Daga ke ba kari hajajju, kai kun ji taken ta Yar Aljannah sunan ta A gurin mijin nata Lallai ta ci sunan ta Don na yaba da kyautar ta Shiyasa na ce barka da sallah gare ta zan furta Da ita da ya'yan ta Kai harda ma mijin nata Wace ce wannan, wace ce? Toh zan kirawo ta yanzu (Ayyeah kai) (Ayyeah kai) (Ayyeah kai, ah-ah, ah-ah) (Ayyeah kai) Maman dady barka da sallah Maman dady daga ke ba kari Maman dady barka da sallah Maman dady daga ke ba kari ♪ Assalamu alaikum hajajju, na zo gaishe ki Gaisuwa ce ta musamman da ke da iyalan ki Ma'ana ya'yan ki, kai harda mijin na ki Ikon Allah sai kallo, mun basu mamaki Hajiya giwar mata, maman dady a gaishe ki Kin amsa sunan ki Sarauniyar mata Allah sarki ya ja da kwanan ki Kin girma yanmata a cikin su wa zata kamo ki? Ruwa ga ki ga daki Sannan ga diyan banki Mama a gaishe ki Waka banyin irin ta ki Matar Suleiman Danwawu ana kwatancen ki Maman dady da anisa sam ba a kamo ki Maman yaya Muhammad kyauta ba irin ta ki Matar Suleiman Danwawu mai sa maza aiki oga Maman dady barka da sallah Maman dady daga ke ba kari Gida-gida na je ammah sam ba irin naku Kyatuttuka an min kyautar sam ba irin ta ku Kudi-kudi an ban ammah sam ba irin naku Kuna da kyan hali bako ya zam abokin ku Kuna kulawa da mutane da ku da ya'yan ku Sannan kuna son al'ummah komai kuna basu wayyo Maman dady barka da sallah Maman dady daga ke ba kari Maman dady baiwar Allah (ga mama) Maman dady mai son Allah (ga mama) Maman dady mai tsoron Allah (ga mama) Mai kyauta don Manzon Allah (ga mama) Matar Suleiman Danwawu (ga mama) Matar Suleiman Danwawu daga ke ba kari Danwawu Danwawu Danwawu Suleiman Danwawu Maman dady barka da sallah Maman dady daga ke ba kari Maman dady barka da sallah Maman dady daga ke ba kari