Kishore Kumar Hits

Abdul D One - Rabon Duniya lyrics

Artist: Abdul D One

album: Rabon Duniya


Kece ta farin dama (dama)
Kin kera kowa (kowa)
Na tuno ki, sai inji na kasa natsuwa
Ikon Allah, ai rabon ka baya wuce ka
In yazo ma, sai ka rike shi ka ji?
Ina da buri, kema nasan kina da buri
Muyi soyayyah, ciki akwai riba ashe
Ina da buri, kaima nasan kana da buri
Muyi soyayyah, ciki akwai riba ashe
Rabon duniya
Rabon duniya
Lala, lalalala lala
Malinta ga malami ikon Allah
Jarumta ga jarumi yardar Allah
Gani tafe gare ki kan mota hala
Domin so da kauna shine muka kulla
Bamu fada a tsakanina dake
Soyayyah ta hadamu dani dake wayyo dadi

Ka yarda da kaddara zo kaci gasa a cikin duniya
Ka yarda da Allah shine zai sa ka darawa da baya
Na yarda ruwa na ko rakisa, hakane ba karya
Lahaula zan baka ka sha, maganin yan tarya
Rabon ka a duniya
Shine naka, baka kamo na wanin ka

Bani hada ki da komai
Domin baki da maimai
Ke zan ba wa mukamai, domin baki da shan mai
Jaki akwai jin kai, bani pillow in tada kai
Kin tsira kin fara'a, nagode haka ba komai
Kece kwallin kwal tawa
Sa'a na kere kowa zan tafiyar kaudi

Babu fada a tsakanina da masoyi na
Ko munyo sai mun shirya hakane kauna
Ga ni a bayan ka zani tare ma rana
Na daga hannuna Allah ga kuka na
Ka karbi bukatu na shine roko na
Nagode Allah ka bani mai sharen kuka
Ayyah, aah ahh
Ina da buri, kema nasan kina da buri
Muyi soyayyah, ciki akwai riba ashe
Rabon duniya
Rabon duniya
Lala, lalalala lala

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists