Auta Waziri kuke ji malam Yea yeah, Sadiq Saleh Na rike son ta da gaske a raina bana wasa Ita din kyakkyawa ce kuma ta wuce tsarin gasa In fada maku kanta nayo alwashin zan iya casa Ni ganin ta a kusa dani yasa nake nunfasa Akan ki zan iya jure komai (a kan so komai zan iya) Nina fada kuma nayi maimai (a kan so komai zan iya) Na daura yin damaran gwarmai (a kan so komai zan iya) Iguda shine dai jarmai (a kan so komai zan iya) Son ki ban sa shirme ba Ban ji haushin kushe ba Mai fada min bai kai ba Ke nake so ba wai ba Kibiyar so kin harbo Ya cakan na kai bango Inda kike nan zan raba Ke idanu ke hango Kuma ki ji kece zabi na Hmm, abar nishadi na Kece ♪ So ba hauka ne ba Ba cuta ne ba Inda cuta ne, ba zamu sa shi a قلبي ba So ba hauka ne ba Ba cuta ne ba Inda cuta ne, ba zamu saka shi a قلبي ba So ba hauka ne ba Ba cuta ne ba In cuta ne, ba zamu sa shi a قلبي ba So ba hauka ne ba Ba cuta ne ba Inda cuta ne, ba zamu saka shi a قلبي ba ♪ Na soki ne muradina Har a cikin raina Idan ba dani ba, waye zai maye gurbina? Ni ke tashi da sassafe Inji ya kika kwana Sannu mu tattauna kece a قلبي na Kin saba mini muryan ki Sani ina dauki Gani a fadar ki Duk da naga dubun bakin ki Kin ce nine madara, nine zuma, nine madara Kin ce nine madara, nine zuma, nine madara Kin ce bama tazara, kece na jira, kece na kira Zo jani kusa, kar inci kasa, kece mahadin soyayyah Auta ne ba ♪ So ba hauka ne ba Ba cuta ne ba Inda cuta ne, ba zamu sa shi a قلبي ba So ba hauka ne ba Ba cuta ne ba Inda cuta ne, ba zamu saka shi a قلبي ba