Musax Musax Mix In bake ba ba a ganni ba Soyayya hadin rabbi ne Nima in ba kai ba a ganni ba Soyayya hadin rabbi ne In bake (babu ni) In bake (babu ni) In ba kai (babu ni) Nima in ba kai (babu ni) ♪ Kina dani Masoyiya soyayya Ina da ke Na nada ki sarauniyar duniya Komai kice zanyi shi babu jayayya Habibiya taho mu zaga al karya Tunda so ya shige ni Babu randa zana barshi na dauka In babu ke ♪ Takwara na da an kira sunan ka nima zan amsa Saboda mun cudanye, mun zama daya tanda ai sai masa Alaqa da duk makiyin ka na gane na fasa Saboda abinda kakeso shi zanso ko yayake mudin sa Dan ra'ayin mu sun zama daya Mun kulle juna tamkar kwai Ina yin ki Abunda kikeso shi ne nawa Nima ina yin ka Abunda kakeso shi ne nawa
Inda ra-ra-ra-ra-ra ♪ In ba kai (babu ni) In ba kai (babu ni) In ba ke (babu ni) Nima in ba ke (babu ni) ♪ Ki kula (zana kula maka) Ki rike (zana rike maka) Amanar soyayya ta akan gaskiya Nima ka kula (Zana kula maki) Ka rike (Zana rike maki) Amanar soyayya ta akan gaskiya ♪ Bani da kowa bani da komai in ba kai ba Al fahari in zan ba zai wuce kai din ne ba Kai ke bani tsaro dan bakai kama da raggo ba A yo magana kaina marar dadi ba kayi shiru ba Kai kazamo dirka a gare ni, wai ya baza na fada ba? Allah yai mini babbar kyauta na ratar wasu mata Zan gina rayuwata da ke (rayuwata da ke) In mutu ma cikin rai dake (dake) Ba na sha'anin da ba ke (ba ke) Nayi dako na san ki bisa kai Ahh-ha-ha Ina raye (Ina raye) Kina raye (kana raye) Miye sanadin da zai sa muyi rabuwa dake Miye sanadin da zai sa muyi rabuwa da kai ♪ In babu ke Ahh-ha-ha Mix (Musax Mix) Musax mix