Musax Kun gani zabina Itace sashi na Wacce nabai kauna da kulawa Ka zamo jigona Ma'ajin sirrina Godiya za nayi maka kaban kulawa ♪ Zo kiji baby akan labbana da magana Ke nafi kauna kizo soyayya zanyi gina Masu shirin shirya batawan mu kubi kwana Mu hada kan mu cikin zuciyar mu kuji guna Kuji guna Kin zamo jigona Mai kawar da kunci na Ni dake ba wanda zai raba mu Ni dakai soyayyar mu a turban gaskiya ne Kai kadai na tsaida ka cikin rai kai kadai ne Babu halittar da zai sa in barka ko wanene Ko gida sun san dakai zabi nane Nima ka zamo jigo na Mai kawar da kunci na Ni dakai ba wanda zai ji kan mu ♪ Allah ya bani ke Bani da damuwa Ko zana shallake Na zama kainuwa Sirrin yana ga ke Ina son ki yar'uwa Ga hannu na rike Nasara mu hayewa A cikin su kinyi nisa Kin zama gagarsa Sa'a da nasara ni take harara Kai! Kai na gano, na gano So ba'a ba a bada shi aro Masu zugani in barka gani dakai su na baro Naki jinin makiyin ka koda za'a biyani taro Mu jazabar kaunar ka ta tsai in zama indararo A cikin su kai nisa Ka zam gagargasa Sa'a da nasara mu take harara Zabina Kaine zabina Jigona ♪ Musax Musax Beats ♪ Kun gani zabina Itace sashi na Godiya za nayi maka kaban kulawa ♪ Musax mix