Zo cika buri na Ki shige daki na In zama angon ki Ke ki zamo matata Tuntini na tsaida ka uban 'ya ya na Sha kurumun ka kana a cikin قلبي na ♪ Zo kiji ga wani sako zana fitar daga baki na Ni ajiyar sa suna tayimin yawo a gabobi na Koh shingida nayi sai naga kinzo min a mafarki na Da baki zo ba kamar zan cudanya da kwa kwal wa na Albishirin ki kice goro kiyi sauraro Sanki yai mani maruru har na warke ba baki hauni ba Banyi aure ba Kai ajiya a cikin riba da shiri Yadda naso ka kaso ni ka minni maraba Zani kasa in tsarai ka zabin da zanba Waccha ta raba abinda naso taga arba Albishirin ka kace goro Kayi sauraro Ni da kai nayi tunkaho Duniya sun shaida kalamai na Sun shaida kalamai na ♪ Cutuwar da take cutar dani A sanki tasan na cutu Bautuwa da take bautar dani A sanki tasan na bautu Yantuwa ki taho kiyi lamini Nima a ganni na yantu So mahadi na Dan yai mini rana Kar kuji haushi in kunga tai mini laifi banji kuna ba Soyayya ce A kagan ni da kai ikon Allah ne, ikon Allah ne Ni kam a garai ni dubun nasara ne, dubun nasara ne Wanda yaki a kansa ido ya tsiyaye ko wanene Fatan nasara ga dukkan ku magauta Mun sha tabara da yasin Ina san ka San ka ya bi cikin kashi na Ina san sa Ko ba a so ina san ka abi na ♪ Zo cika buri na Ki shige daki na Sha kurumun ka kana a cikin قلبي na