Prince Production Zo kiji sirrin ruhi na Karki ki amsa bukatu na Kaunar ki na bashi wuri zauna Kizama uwar ya yaye na Yarje in kira ki iyalina In mayar gurbi na mukami na Ni bani da gurin da ya wuce a daure aure Kiji dani kiji dani Kiji dani kiji dani Kiji dani Dan Allah Kiji dani kiji dani Kiji dani kiji dani Kiji dani Mu kulla Kiji dani kiji dani Kiji dani kiji dani Kiji dani Soyayya Kiji dani kiji dani Kiji dani kiji dani Kiji dani Ba cuta ♪ Ko da kudin ka sai da rabon ka in Allah yayi Na baje hajja na daure bar Mai tsabar nauyi Kai na rika na kullai kofa Ba zance sauyi Duk Inda kaje Nima zan bika Zafi ko sanyi Fadi kalmar bakin ka Kaji bana kyamar ka Hau dokin albarka Guji sharrin mai suka Ka ki hudubar makiyin ka Wallahi ina san ka Ya dara kalmar baki Kiji dani kiji dani Kiji dani kiji dani Kiji dani Shakurumin ka Kiji dani kiji dani Kiji dani kiji dani Kiji dani Ina kaunar ka Kiji dani kiji dani Kiji dani kiji dani Kiji dani Bani da damuwa ko kadan Baza mu rabu ba sai idan Mutuwa tazo kwatsam Sa ilin mun gama shakuwa A duniya Ke ka dai zan kulla Ki so ni ba matsala Zaki samu duk kula A wanga rayuwa Mai albarka So kanka nawa ne Kiji dani Kiji dani Bangani ko kankani Kiji dani Kiji dani Ba a gane so bane Kiji dani Kiji dani Sunan ka nawa ne Kiji dani Kiji dani Zuciya ta ce maka Ni taka che Kaji dani Kaji dani Kaji dani Kaji dani Kaji dani Kaji dani Kaji dani Kaji dani Kaji dani Kaji dani Zanji da kai Zanji da kai Zanji da kai har karshen rayuwa ♪ Beat on the miracle