In da zuciya yake so yake Kai na saka a rai Dubu jiran tara Sammako har na makara Da abun da nake bara Yaya zana hakura Wayyo zuchi akwai tabo Kaunar ka zuchi ta wuce kwabo In har ta sani nai habo Rayuwar ka ciki zana lallabo Zan rike alkwar Kaji dani kannan kayi alfahari Gani cikin sufar Da kika fi so kika bayyanar ♪ Sadeq's Saleh's producion In da zuciya take so yake Ke na saka a rai In da zuciya yake so yake Nima kai na saka a rai ♪ Na riga da nai maka lamini Kai ma ka aminche dani Kadda sanka yai mini lahini Kan mankara za a ganni ni Kar ka ce wata bayan ni Magauta zasu nuna ni In na fadi ka tada ni Tunda kai ne buri na Ni zana zauna a tare da kai Yafi min ko zaka ringa duka na Ga mai taba ki zan dau fansa Tunda nazama gagara gasa San da nake miki ya wuce wasa Muryar ki kunnuwa haba sa in sa Sanki zuciya ban fasa Rayuwa da ke zan numfasa Sirrin kalamai ya kunsa In aka ganni a ganki Dangin Hassan ku kira Gambo Ra'ayin mu guda ne ♪ Mun cika burin mu Allah ya tabbatar da tsarin mu Tunda muna san junan mu Magwata ku daina jin haushin mu Nasarar ku bata chi a kayan mu Mun hada kan mu Tsintsiya madauri daya a kan mu Dolle ku bar mu Mayu ku chi kanku Kwarai dolle ku bar mu Mayu ku chi kanku