Sadiq Saleh's production ♪ Ki karbi zuciya ta Ki adana da naki kin ga sun zama yan biyu Nazama Husseini ke kuma Hassana Masoyiya masoyiya Ka karbi zuciya ta ka adana Na adana naka mun zama yan biyu Kazama Husseini ni kuma Hassana Masoyi na Masoyi na Maso masoya Masoyane Maso masoya Masoyane Maso masoya Masoyane Maso masoya Masoyane ♪ Idan akwai abunda ya fi sirri na Garai ki zana tona In babu ke ya zanyi da halitta na Cika makin rabi na Kamar ta babu irin ta qalbi na Tsakanin mu da akwai amana Kinga so an san shi da shakuwa Kingama karbuwa Matso ta bangare na Farar diyya mai kyau da kallabi Hanyar da kika bi ita zana bi Limamiya kike ni ko na ibi Mai furuchin da bai zama gaigu ba In anga so to za a ga kauna Da angan ka ni za a tuna na Ni dan a rai da kai zana zauna Har abada kazama mijina Mallaki garai ni uba gun ya ya na ♪ Ga nawa nan A bar ni dani da shi Sirrin abu da abar wa da da shi Kana da shi masoyi ko kai rashi Wannan baza ya sa na guje ka ba ♪ Farinciki na Sillar sa wacece? Banda ke Wannan halitar nasamu ya zanayo sake Sauti na muryar ki ni yake sa na wartsake Zan iya sadakaur da kaddara a bani ke A bunda nakeso nasani Wane irin so kike mani Kina yawaita kula dani Abinda bansan shi bakiyi Ina yi ma so ne irin na da da uwa A sa ilin da nake kishi Kaine ka bani ruwa Zuciya babu tabo Ta tasa kai wankuwa A kyale rai yaga rai Jinin mu yai haduwa Abunda nakeso nasani Wane irin so kake mani Kana yawaita kula dani Abunda ban san shi baka yi