Sama lallai Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Matan garin mu ba a nuna masu komai Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Suke rawa, rawar ta gyara mana fili Amarya ga yan gidan su sun sai mata komai Ashe yin biki a Minna shi ne rufe kyaurai Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Matan garin mu ba a nuna masu komai Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Suke rawa, rawar ta gyara mana fili Amaryar ga yan gidan su sun sai mata komai Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Ai babu-babu Wasu babun suka manto muko ko zamu ranto ba a nuna mana komai Rawa-rawa-rawa-rawa Mudai bikin mu Duk a tsari muka taso dan a layi muka jero Amarya da kanta ta fito murnar aure Rawa-rawa-rawa-rawa Malam da yuwa ta kar mu A gara dadi ya kar mu Dan babu badi ya barmu Ko dan gyaran bikin mu Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Hajiya da biki a Villa a gwara biki a Minna Dan nan ne naga Gwamna rana kamar dare Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Matan garin mu ba a nuna masu komai Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Suke rawa, rawar ta gyara mana fili Amarya ga yan gidan su sun sai mata komai Bikin Minna event, center duk ya hada komi Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Matan garin mu ba a nuna masu komai Biki yayi biki ashe da dangi muka kuri Suke rawa, rawar ta gyara mana fili Amaryar ga yan gidan su sun sai mata komai Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Banda taku a motsa kai Kai a daure a kai da kai Sama lal lai Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Ta baya fito-fito Ta baya fito-fito Allah ta baya shigo-shigo Ta baya fito-fito Matar mai garin mu ce tayi adon garin mu ta taka rawar garinmu Ita ba ta san a ki mu Mai laishi ke ya hango Mai atamfar nan na hango Mai laishi ke ya hango Mai atamfar dai na hango Mai shadda ke bi bango Mai sallah tafi karko Mai shadda ke bi bango Din dili dan dan dan Da ne da take da sai kaga mai garin garin ku ya zo zance na soro Da dai da take da sai kaga mai kudin garin ku wai baida waya ya turo Ta rufe fuska ta leqo Ashe zance ya zago Karshen mai kyan garinku sai kaga laifan chikin akwatin karfe ya kawo Ashe da tafi dadi Ashe da tafi dadi Ashe da tafi sauki Ashe da tafi sauki Yanzu kawai tafi sauri Yanzu kudi yafi dadi Ka auro yar Medina kayi bikin kuma a Minna laifin ko ma akwatin zinari ne ka kawo Bude banki ka daibo Mu dau sarki a waka, muje Villan a taka Mu morai kudin kasar mu haka dai Allah ya tsaro Sama la lai Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa-rawa-rawa-rawa Rawa Allah ya sa mu dace Amin