Kishore Kumar Hits

Nazir M Ahmad - Dan Adala Musa Jidda lyrics

Artist: Nazir M Ahmad

album: Wasika


Wakar Dan Adala Musa Jidda
Ba fada da malam ba daren
Ba kara ma rago ba kahon
Ya bi da allo yayi rubutu ya rike charbi
Gun likimo shi ya bi daren duhu ya ga takaddu
Dan Adala Mubi, Musa Jidda
Ya ga kudade ya ga sarautu ya iya kyauta baba
Kai kun ga makafi sun nufi rafi kun ki tare su
Kunga toh kar a kuma
Ba fada da malam ba daren
Na ja kunnen ku
Ba kara ma rago ba kahon
Ina yake?
Ya bi da allo yayi rubutu ya rike charbi
Gun likimo shi ya bi daren duhu ya ga takaddu
Dan Adala Mubi, Musa Jidda
Ya ga kudade ya ga sarautu ya iya kyauta baba
Sun bi ta jakara za su wuce kara
Sai da nace su biyo ya raka su
Tunda ya ankara sai su ka shekara
Sun rasa mi ya tsayar da shirin su
Ya saki bako yai tafiya tara
Dan da shiri yazo na taba shi
Dan da ya razana sai yayi mil tara
Sai da ya che jama'a su tare shi
Ran da ya hasala ne suka daddara
Sun tafiyarsa kamar ya ranta
Sun saki shirme ya saki ilimi, dadin kida
Ba fada da malam ba daren
Na ja kunnen ku
Ba kara ma rago ba kahon
Ina yake?
Ya bi da allo yayi rubutu ya rike charbi
Gun likimo shi ya bi daren duhu ya ga takaddu
Dan Adala Mubi, Musa Jidda
Ya ga kudade ya ga sarautu ya iya kyauta baba
Musa Jidda mai kudi dama da hauni
Kowas shigo tabbata ya gama kuri
Ubansu Naziru mai nasibin buga kudi
Muje dan Bello Dan Adalan Mubi jirgi
Jirgin yaki sannu jirgin saka jirgi
Kai ka ga tasu baba su, sun gaza komai
Ba fada da malam ba daren
Ba kara ma rago ba kahon
Ya bi da allo yayi rubutu ya rike charbi
Gun likimo shi ya bi daren duhu ya ga takaddu
Dan Adala Mubi, Musa Jidda
Ya ga kudade ya ga sarautu ya iya kyauta baba
Allah kare malam babba
Allah kare malam babba
Allah kare malam babba
Allah kare malam babba
Dan Adala Mubi Musa Jidda Allah kare malam babba
Allah kare malam babba
Dan Adala Mubi Musa Jidda Allah kare malam babba
Uhmm, shagundum babban limamin mu
Tafiya dai ba adin ilimin mu
Daddyn mu Dan Adala Mubin mu, Musa Jidda
Shagundum babban limamin mu
Tafiya dai ba adin ilimin mu
Daddyn mu Dan Adala Mubin mu, Musa Jidda
Mutane, baba na malam ne
Mutane, baba na hakimi
Mutane, baban mu mai Naira ne
Tafiya dai babban limamin mu Musa Jidda
Shagundum babban limamin mu
Tafiya dai ba adin ilimin mu
Daddyn mu Dan Adala Mubin Mu, Musa Jidda
Ku tina dai zamani Allah ne
Jama'a dai sirrin Allah ne
Ku tina dai mai ilimi malam ne
Addu'a dai malam sirrin na Musa Jidda
Shagundum babban limamin mu
Tafiya dai ba adin ilimin mu
Daddyn mu Dan Adala Mubin mu, Musa Jidda
Salamualaikum jama'a ta ya aka kwana?
Ya aka dau kai?
Ya aka sau kai?
Ya su Buhari?
Ya su Buhari?
Yanzu garin duk ya hada rai kai yayi da suki
Allahu ya kawo, waka muka zo wakar Musan mu dasauki
Musan mu uban Zunnurainin dada karfi
Ta kanyi salam kuga kaka mai dada kwari
Haka naga maza sun sunkuya kai daga fili
Mai san Addu'a ya taho malam zai zauna
Addu'ar Malam tamkar yankan rai da kunji
Haka zashi fada haka Allah zai mana nan ma
Ya sha ya kiramu ya che sai kaga ta zaka yanda ya che
Ku tambayi manyan kasar mu nache
Malam Musa in ku che Jidda ta nan zancen ya wuce
Sai kuji ya su zako suce
Allah in yai maka baiwa zata fito fili
Kura za ta kama kura
A kaura zaya soma sara
Musa Dan Adala, Musa Jidda babana ya daran ma tsara dukka
Ga kura zata kama kura
Ga kaura zaya so ma sara
Musa Jidda, Dan Adali Mubi
Alhajin Allah kai girma ya daran ma girma malam
Dawisun zashi motsa che ma sarakan garinmu
Ga gamjin zashi tashi duk sara sai a bar shi
Limammin nan mai aminchi, shi ya fito bada yanchi
Ba ban aka bar da babu
Allah dai ya bawa Musa
Ya'ya sai ya bawa kowa
Ciwo yai ya bar ma Musa
Ya ma aurenka
Ka haiho danka
Ya sanya duk ana san Musa
Tashi dai zaki
Shi ya biyo aiki
Ya nema masu takin
Ya noma kuma ya basu Musa
Sa'a dai malam kaga jinin malam malamun malam
Malam namu malam Musa
Allah dai ya biya mu
Allah dai ya biya mu
Mu dai Allah dai ya biya mu
Allah dai ya biya mu
Da yasa munka samu musa
Musa yazama uban mu, yazama kakan diyyan mu
Allah dai ya karai Musa
Mai zagi daina zagi, zagi daina zagi
Mai duka daina duka, zagi daina zagi
Idan munyi zancen uban mu sai kaga anzo gaban mu ance an yabama ma Musa
Da azumin ana ta koka yunwar da tazo da chanji
Shi sai ya raba ya ba wa kowa
Abunchin in ya baka sai shekara ta zago kana ta chi da karko ka dafa kuma ka bawa kowa
Fari dan Dan Adala
Tafidan Dan Adala
Zuma zakin ki bashi cuta
Da ka ji kiran tafidda
Magana che ta chi da bayi
Tafidan Dan Adala Musa
Da Sallah sai ya bada shanu
Muma sai ya bamu munka dafa mu da baba harda makwabta sun samu, ladan Allah ya bawa Musa
Munga maji dadi da shi da chiroma da wakili chan fadar Musa
Yaya kwanan kilishi da shi da barade da garkuwan fadar Musa
Mun gano jakada da jagaba ga chokali da dan chiye na Musa
Ina gayya ta Dan Adala sarki ne yazo
A che ma uwar fada
Mai waka yazo
Allah dai ya ja da kwana Musa
Kakan Musa barsu su kara shirin basu zo ba
Barsu da kansu ashe ilimin Allah ba nan ba
Toh koh gaban wakar ka da mun fara tai karko, (In sha Allahu)
Jama'a dai ka biya su
Hakimin mu, mu ya biya mu
Ai kowa ya biya shi
Musa kayin mota
Ya bada gidan kwanchi
Ya kara maka mota
Ya mota kan mota
Mai gonar mota
Allah dai ya kara kauna Musa, (Amin)
Daula dai Dan Adala
Daular ka ta kara daula
Ka girma ka kara daula
Allah dai ya kara nisan kwana Dan Adala Mubi
Amin Allah ya sa mu dace

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists