À yau také babbar ranaah Auren sunnah na massoya aa Dangi da kawaye da abokai ih Ku zo mu yi murnah ah Na sa ubanguiji na me duniya Sarkin da shi ke ba ni lapiya Ya bani baiwa ga ta kun jiya ah Gare shi se dai in yi godiya Alhamdulillah sarki daya ahh Roko na ke ka da dan juriya ahh Waka ta auren so zan biya ahh Sunnah maaiki mai juriyah ahh Manzon mu shi yayi gwagwarmaya ahh Mu ke ta nunfashi duniyah ahh Ah yau wa dan su suke kwaikwayah ahh Miji da mata sun zam dayah ahh Farin ciki ya same ku yau Ku gane mage bai wuce miyau Zabinki shi ne aka baki yauh Idonki ya yi haské ya yi payauh Ki soya kossay da kayau kayau Ciké da murna ki ke har wayauh Duk wanda bay murna yayi bayah Amarya kyakkya wa ce amarya Ku tambayo ango in nayi karya Tana da tarbiya ita amarya Za ta yi waa ango biyayya Wajéna girki ba taada sanya Mu tuka mota ma ta ji kunya Mota ba ta je bah in babu taya Gida babu gida in babu maata Mutun babu mutun in bayyda maata Da wacan da wacan sunan su maata Amma ah kwai daya ta kéré maata Ah kwai guda daya ta zarcéé maata Ah kwai guda daya ta kérée maata Me kyau na hali kuji manufa ta Me yin biyaya à wurin miijin ta Wannan amarya ta cire tuta Ana fadin ta maaza da maata Dukkan su dangi suna yaabon ta Suna fadin kyawawan hallin ta Allah ya kawo ranar bikin ta Can za ta je ta fara bauta Farin ciki yau ranar ku cee Kun zama daya mace ce ku ce Kamar da wassa yanzu taka ceh An dauran auren ku amarya ce Komai za tay ma idan ka ce Kaima ka nuna mata hallin ka ne Ana fadan kyan dabi'un ka ne Ni ko na ce tayi sa'a neh Amarya ki tachi mu je amarya Yana da zan ce daya babu karya Yana da kyawo, kuma ga wushirya Taho kayi mata fara'a amarya Tasso ka tasso angoo oh Tasso ka tasso angoo oh Tasso amarya tasso ohh Tasso amarya tasso ohh kema À yau ina ta zumudi, Auren sunnah dadi, auren soyaya dadi, ku zo da takon fadi Sha zuma in kun so ku sha madi Ku mu ke wa sarauta muna naadii ih Da tambura na na buga ina kidii ih Ni Shareef Umar me wakar guidan kidii ih