Ku duba girma irin duniya Ta tare ni sanidi na soyayya Kanta akan rasa lafiya A fada, a rasa rai harda dukiya Nima na shigo Kofa na bu bugo Kar in zama rabo a soyayya Kece na hango Ki biyo ta bango Soyayya jigo ku bani hanya Gani a kogo Ki bani bargo Na sanki in shigo Yazamo na fara ♪ Zan rayu dake Zan mutu da ke Abadan dani da ke Zamu zauna Zan rayu dake Zan mutu da ke Abadan dani da ke Zamu zauna ♪ Zuciya ta da taka abokan juna Da basu rabuwa ko a gun kwana Ina farke ko a cikin barci na Kai nake tunani cikin kwakwalwa na Da wanda zaya saka jinin da ke jikina Da zaya ga naka yana ta gudana Akan kauna na manta kai na Masoyi na nake tunawa Uhm-uhm-uhm-uhm Zan rayu da kai Zan mutu da kai Abadan dani da kai Zamu zauna Zan rayu da kai Zan mutu da kai Abadan dani da kai Zamu zauna Idan nace ke Ina nufin ni Idan nace ni Ina nufin ke Idan nace kai Ina nufin ni Idan nace ni Ina nufin kai Zan rayu dake Zan mutu da ke Abadan dani da ke Zamu zauna Zan rayu da kai Zan mutu da kai Abadan dani da kai Zamu zauna ♪ Abadan dani da ke zamu zauna Zan rayu da ke Zan mutu da kai Abadan dani da kai zamu zauna