(Musax) (Musax Beats) Baby na Kaine muradina Tunanina baya wuce kai babyn baby Baby na Kece muradina Tunanina baya wuce ke babyn baby ♪ My baby na My honey na My rigima na My shagwaba na My damuwa na Ni dai kai nake so Ba wanda zan so In ba kai ba Nima dai ina son ki Saboda kyau na halin ki Baby, baby Babyn baby ♪ Naji wani dan abu yana suka na A cikin zuciya yake damu na Wai menene? Ai baby soyayya ce Naji wani dan abu yana suka na A cikin zuciya yake damu na Wai menene? Ai baby soyayya ce ♪ Na gani ina so Nima ina so Baby Ni kai nake Nima ke nake so Na sha zumar so Ni kuma na sha giyar so Ni dai ina so Baby na Kece muradina Tunanina baya wuce ke babyn baby Baby na Kaine muradina Tunanina baya wuce kai babyn baby (Mix) (Musax mix)