(Sugar on the beat) Ranar baiko kaga ba za'a ki ce mini amarya ba Wanda nake so ya gama min komai rufe ni asiri na Tunda na samu kamar ki nasan cewa bazan dada kuka ba Kinga da gaske nake kaunar ki a rai bazan miki tamka ba ♪ Na ishe girma abba na yace zai yimin aure Dawa nafi so na fada masa kaine zance kuma ya kare A kaini gidan ka da kunya ta, ranar sai na daddaure Abinda ka so shi zan maka ango na taho mu rufe kyaure Kaga irin kallon da kake mini ya za'ayi in jure? Aure aljannar duniya, marashi bata more gata ba Ya bata more dadi ba? ♪ Taho shiga kofar zuciya zan bude miki ban saka dan murfi Idan na gano ki koda a jiki na nakan samu dadin karfi A gan mu a bar mu dake haka inji ruwa yace wa da dan kifi Idan kika barni abin da ya kyautatu a sani ciki yafi Kin zarce mata a ado na shigar ki nace miskila ai mafi Kisa haka ranki abinda kika yi mini to bakya yi a banza ba Bakya yi a banza ba ♪ Ranar baiko na nayi shiri domin na burge masoyi na Ni zan ji dakai tamkar yaro dan shekara daya butty na Kai zan wa ado a gaban ka na zo inyo fari da idanuna Wanda bata da tamkar kai bata more kuruciyar ta da kauna ba Lallai bata more kauna ba ♪ Ka jani ka kai ni mu hau kan lilo Abin kasa kin tono Ka kai ni ina sha'awar shan Milo Dubarar na gano Ka tuno da zaman mu da safe a parlour Naje ta garin gano Dadin rayuwata in bakai ba zana ji shi a daidai ba ♪ Ranar baiko kaga ba za'a ki ce mini amarya ba Kinga da gaske nake kaunar ki a rai bazan miki tamka ba Ya bata more dadi ba? (Sugar nest) Tunda na same ki kamar nasan cewa bazan dada kuka ba Wanda nake so ya gama min komai ya rufe ni asiri na