Musax Musax beats Sa mini so a hankali Kar kasa da karfi Soyayyah nake nufi kasa a zuciya Sa mini so a hankali Kar kisa da karfi Soyayyah nake nufi kisa a zuciya Ka sa mini A ina zan sa miki? A nan haka zuciya ta nake nufi To karki damu ♪ Da sassafe ake kamun fara Idan kaga wata a gefe ga zahrah In na same ki a rayuwa na wuce kyara Ki fadan me zaki min naji sanyi a zuciya Zan lallaba ka kamar kwai a cokali A zuciyata ka min gini na tobali Ka jani wasa, soyayyah a dandali Na baka rayuwata ka rike a zuciya ♪ Zan tara kudi domin biyan bukatun ki Zan maka wanki a gida nayi maka girki Zan dauke ki a mota nayi miki tuki Har naji dadi ka sa ina cikin wani shauki Soyayyah ce Ba jayayya ♪ Sa mini so a hankali Kar kasa da karfi Soyayyah nake nufi Kisa a zuciya ta Musax mix