Na shiga sosai Sosai kagane na shiga kauna Na kai makura Na shiga sosai Abin akwai matukar dadi Kagane nufi na Sanka na kai makura Nima shiga sosai Abin akwai matukar dadi Kugane nufi na Santa nai ♪ In ba kai babu ni a so Soyayya kauna ta nabaka Kai ne malami a so Ni kuma daliba Karatun so na dauka Anya kaunar ka a zuci tafa so tafito a fuska Da angani za a ganka cikin jiki Ka shiga sosai Ka shiga sosai Wayyo ka shiga sosai Ni dai kar ka bar ni Sam-sam bana so ka barni Da dadin dadi cikin kaunar ki Da dadin dadi soyayya Akwai wani gardi In ka fa so shi zai saka zumudi Nuna mini gardin Da in na bita ta sa inyi kaudi Taso ka biyo ni Ni zana baka Komai ka bukata Tunda ni ka baiwa kauna ♪ Kai ne dai ka sani Bayan kai babu kowa Babu kowa na sani Bana canzan zani In bakayi sai gushewa Ki bar batun rushe gini Yaro mai farin jini Ni sai a kira ni ta mai farin jini A'a kece mai farin jini Ni kau sai a kira ni na mai farin jini Duba soyayyar ka A cikin ta nayi nisa sosai Jiba soyayyar ki Na shiga sosai Na tafi sosai Nayo tazara ♪ Na baki soyayya Na karbi soyayya Zan so muyi tarayya Tunda gaka na shirya Nai fice cikin nahiya A kauna da soyayya Musax mix