Kishore Kumar Hits

Hausa Soundtrack - Amaryata lyrics

Artist: Hausa Soundtrack

album: Amaryata


(Sugar on the beat)
Ke kadai ce kike mini kyau, kinji amarya ta
A'ah don dai nice taka kake yi mini gata
Kina ta kara kyau ne kullum
Sirri na zuci amshi makullin
Kina ta kara mini agaji
Baki son kiga na gaji
Wannan aiki nane tunda kana so na

Mata ta tafi matar kowa
Ba son kai nake ba ta hana in shiga damuwa
A gida na na gane Allah yaban kainuwa
Yanzu ba sauran macen da zata sani a dimuwa
Na gane kaga ado na
Ina son ka miji na
Sirri na dukka ado na
Shagon ABK ne
A'ah, ina ne ABK?
Anan Kantin Kwari ne
Nan nan Kantin Kwari Market?
Eh kwarai ango na
Yakamata ki kaini
Dama haka ne manufa ta
Yakamata ki kaini domin in dinga siya miki
Zo muje ka gani
No 23, Kantin Kwari Market
Opposite Gidan Bala Rabi'u Sabo
Ginin Ganduje, Ginin Ganduje
Karda kice mini Gwarzo Road behind FCE, FCE ta Kano
Lallai ka gane kan ka yana kawo wuta
Kwarai ko ina kawo wuta
ABK rahusa
ABK rahusa
ABK rahusa
ABK rahusa dealer in all kind of textiles, materials such as atamfa, shadda, lace
Materiel and shoes and bag duka akwai a gun
Bi ma'ana jaka, kuma harma takalma da sauransu
Abin sai wanda yaje ya gani
Address din su no 1 Yan Tebura Mall
Plaza line, opposite Isa Kafinta wannan gaske ne
Katin Kwari Market Nigeria
A Kano suke
Kasuwar Kwari a Kano take
No 65 da 66 Yan Tebura mall
Filin parking, opposite Berue Road, Katin Kwari Market, Kantin Kwari Market
Don karin bayani sai ka kira waya 080-32-86-61-16
Ko ka kira 070-32-40-46-82
Ko kuma kayo kiran 080-60-41-05-58
Ko kuma 080-93-59-69-59
Ko www dot instagram dot com ABK rahusa, ABK rahusa
(Sugar nest)

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists