Eh-yeah, oh Maganin damuwa ta Daga lokacin dana saduda na gane son ki ne damuwa ta Dana kasa jure rashin ki second daya rayuwa ta Daga lokacin dana saduda na tabbata son ka ne garkuwata Dana kasa jure rashin ka second daya maganin damuwa ta ♪ Da hanzari na zo gare ki ya ke ki duba ni Baby na ke kadai nake gani in ji ina marari Na riga nayi nisa, soyayyar ki bani amsa kira Bani waiwayon baya, balle a ce na saurara Kullum tunani, baitin ki shine in raira ♪ Na samu abin kauna Wanda zuciya da ruhi na Suka gamsu da buri na Kaine cikon muradi na Da son ka nake kwana Da hoton ka a kirji na Sunan ka a baki na Nake ambata dare-rana ♪ Kalamin ki na mini sanyi Kin mini yar budurwan yayi Dake yaushe zanyi bulayi Kece guda daya babu sauyi Na dake, sai dake, a bani ke Na cika buri na zuciya In naga dariyar ka dadi nake ji Duk wacce ta kula ka haushi nake ji A kan ka koda wa zan nun kwanji Don Allah karka barni tsoro nake ji Muddin na rasa ka toh na mace ni Rayuwa na baka mai zaka ban ni? Ba minti, ko sakan, ko awanni Da ruske ni bana tunani Shauki na a kan ka ni ban rufe ba Bansan wani irin so nake ba Ko an tambaye ni bansan kalar ba Kan rigar ka ban ki na bada rai ba Kan rigar ka ban ki na bada rai ba Kan rigar ka ban ki na bada rai ba Kan rigar ka ban ki na bada rai ba