Ubangiji Allah ka shirye mu Idan mutum wani kalubale ne Ko kuma talauci ko kuma rashin aikin yi Yasa shi yake bariki don ya samu ya tsira da wani abin Allah Ubangiji kaba kowa aikin yi domin ya daina (Madox) (Tall Black Boy) Idan mutum yana sane yake yin wannan al'amari Ubangiji Allah ya waigo dashi ya dawo hanya mai kyau Ammah wannan al'amari gaskiya ba mai dorewa bane A daina yawo (a daina yawo) A daina kwalta (a daina kwalta) A daina AP (a daina AP) A daina yin runs (a daina yin runs) A daina yawo (a daina yawo) A daina kwalta (a daina kwalta) A daina AP (a daina AP) A daina yin runs (a daina yin runs) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Kwalta bata da riba (riba) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Cutuka zaku diba (diba) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Kwalta bata da riba (riba) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Cutuka zaku diba (diba) A daina yawo (a daina yawo) A daina kwalta (a daina kwalta) Kar kyan ki ya rude ki Ko kawayen ki su rude ki Abin duniya ya rude ki Kar su kai ki su barki Zasu kai ki su barki Yakamata ki gane Idon ki sai ya bude Auren ki rufin asirin ki Mutuncin ki ki kare shi Na gidan ku ki kare shi Tun ana kama miki daki Zaki fara kamawa da kan ki Har ki rasa gurin kwana Tun ana so a gan ki Yanzu bama a so a gan ki Maganin bari karda a soma Kar kizo ki ce zaki koma Karda ki soma Karda kizo kice zaki koma A daina yawo (a daina yawo) A daina kwalta (a daina kwalta) A daina AP (a daina AP) A daina yin runs (a daina yin runs) A daina yawo (a daina yawo) A daina kwalta (don Allah) A daina AP (a daina AP) A daina yin runs (a daina yin runs) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Kwalta bata da riba (riba) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Cutuka zaku diba (diba) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Kwalta bata da riba (riba) Kwalta (kwalta) Kwalta (kwalta) Cutuka zaku diba A dina yawo don Allah (a dina yawo) A daina kwalta A je ayi aure Ko kuma wani abu Ubangiji Allah ka shiryar damu baki daya Ka mai damu hanya madaidaiciya Idan kuma mutum yana yi ne da gayya Ko kuma don wani manufar sa, ko kuma kaza Shima dai Ubangiji Allah ka shiryar damu baki daya ya dawo damu kan hanya Ammah bariki batayi ba Abu daya ne ake kwabe dashi, ake kafewa dashi kai shine condom Mutum zai sa condom ya neme ka ko wani abu Ba sai lallai HIV bace fah ciwo a wannan lokacin Akwai ciwon sanyi mai kari dan na jabi Wanda in ya kamaki, idan zaki karar da maganin garin nan bai isa ya sake ki ba wallahi Baki isa ya sake ki ba wallahi