Kishore Kumar Hits

Madox TBB - Kidan mata lyrics

Artist: Madox TBB

album: Kidan mata


442 Madox
Barandami, ban na yo wuyan gani
Duba kala na mi kika che
Kalan dadi, ko kalan Shagali (Shagali)
Barandami, ban na yo wuyan gani
Duba kala na mi kika che
Kalan dadi, ko kalan Shagali (Dadi)
Kaji kidan da mata su ke so, Har wani ja da baya sukeyi
Girgiza, Gir-Girgiza
Girgiza, Gir-Girgiza
Kunji kidan da mata su ke so, Har wani ja da baya sukeyi
Girgiza, Gir-Girgiza
Girgiza, Gir-Girgiza
A bikin na gidanku neh
Girgiza koh ina
Tunda rabbi ya baki shi
Daga yau kuma sai badi
Ga wata sai kashi, tana neman agaji
Duk bikin da babu ango, gidan zurai ni
Da bikin gidan Halima
Gwara in sai katifa
Facal facal ruwa da fata
Barandami, ban na yo wuyan gani
Duba kala na mi kika che
Kalan dadi, ko kalan Shagali (Dadi)
Kaji kidan da mata su ke so, Har wani ja da baya sukeyi
Girgiza, Gir-Girgiza
Girgiza, Gir-Girgiza
Kunji kidan da mata su ke so, Har wani ja da baya sukeyi
Girgiza, Gir-Girgiza
Girgiza, Gir-Girgiza
Sai a gwada aka san na kwarai
Inda za'a mutu ma munyi rai
Zo ki ji mana dan ban hadin kai
Naji ance kin iya bada kai
Daga Kumbotso na kai ki takai
Ki dafe da kyau kar ki fado kai
Wanga kida ya sa achi kai, idan ta matse shafa mata mai
Mu ke da fans hadda aljannu, Bata man rai su sama hannu
Mata ku girgiza, Madox yache ku kwarkwasa abun da
Allah ya baku ku rawsaya
Barandami, ban na yo wuyan gani
Duba kala na mi kika che
Kalan dadi, ko kalan Shagali (Dadi)
Kaji kidan da mata su ke so, Har wani ja da baya sukeyi
Girgiza, Gir-Girgiza
Girgiza, Gir-Girgiza
Kunji kidan da mata su ke so, Har wani ja da baya sukeyi
Girgiza, Gir-Girgiza
Girgiza, Gir-Girgiza

Поcмотреть все песни артиста

Other albums by the artist

Similar artists