Ina da tambaya yau gareka so Wai ina kake kwana? Kana a zuciya koko wani gu Ka shigede tare da raina Akwai abun da so yazo ya yayafa Cikin jiki sinadari ya bayyana Hakan nake ta bi dake dadi wuya So na da ni'ima sanan da armashi Masoyiya Ladidi Ban san meye yasa nake ta sanki ba Masoyiya Ladidi Farin jinin ki ke sakani fargaba (Ladidi) Ba dabo cikin samun nawa daukaka Farin jini yana ruhina na tsarkaka In kin kuje ni zana ce Allah ya saka Kina ta shatale dani kamar an kuna fanka Bari bari bata magani Sai an kaida bar da an bani Soyayya ta kai ni zamani Bayan haka da ba babu ni Rabo da kaddara sune nake jira Buri baya mun rabon alwashi Sarauniya Ladidi (Ladidi) Nice nazamo nice nazamo sarauniya Ga gimbiya Ladidi Nice ake kira adon gari Ladidi ♪ Kula dani, zan kula Ki barni ni, da matsala A rayuwa, sai da so In babu so, da ajali Ki sani a chan gidan gaba Me ka nema ban maka ba? Ki mini kinji shagwaba Soyayya ruwan zuma ne-ee-ee Ladidi Ladidi