Sanki nima nake Kullawa nake Godiya nake Dan kinyi mini komai A so nasan waraka Ki ban in rika Rai da ruhi dikka Domin na kai Yau dai mun hade Dan da so na dade Dan mun hade mun wuce zara Da rana har kirji shi nake numfashi Mu kwana yana yi min rarrashi Ina tausa dukka kalamai dan shi Masoyi ya fi turare kamshi Da rayuwa ta Baza na daina kaunar ka ba Da baki na baza na daina begen ka ba Da hankali na baza a sa ni in barka ba Mata da dama sun nemai ka basu ganka ba ♪ Farin masoyi ya aje ni sahun gaba Ko ba babu komai ya hana ni yin fargaba Wallahi la la a kul kuche ba kwa so ba Babu rana Nai alkawar bazan barshi ba Azima Azima Azima Azima Azima Azima Azima Azima Bude zuciyar ki (Azima) Yalwata murmushin ki (Azima) Bude zuciyar ki (Azima) Yalwata murmushin ki (Azima) (Azima) In rasa kowa In rasa komai Banda soyayyar ki Kowa in rasa komai ban da jin muryar Rana ko ta ki haske ba ta dishai kyawun ki Bani gajiya wa zana rayu jiran ki Azima Azima So yai zarra (Azima) So ne silla (Azima) Kai ne zarra (Azima) Kai, kai sutura ta