Kwar jini kike min Bansan ganin idanunki Sai wani walwali kikeyi Haske cikin hakwaranki Ya zan yana ta domin mun gana Nagama yin sa ido in ganta Bugu cikin kirjina Karma jiki na Yaya zan san sawayenta Sashen rayuwa Kamar 'da da uwa Soyayyar Allah ne ya san ta Ohooo Ohooo Ohooo Ohooo Zo muyi hira Ki so ni nasira Kaina akan san gabanki Karki kaura Kibi karfen 'nasara Na narke ne a sanki Bakida tsara Koda babu gara Abarni da gamshin jikinki Cikin Sahara chan zamu tara Zan tsunko fure na baki ♪ Ohooo Ohooo Ohooo Ohooo