Dolle na amsa In kin kira ni masoyiya bintun ruhi Daga naisa ba wani wanda akanki zaiyo sharhi Bani amsa Masoyin ki ne ni karda ki sa ni a layi Kar ki fansa Ni naki ne Kinji in ba ke ba Kinji in ba ke ba Cee da ni ba ni ba Ba ni ba Hirar da ba taki ce ba Baza na saurara ba Baza nayo kara ba Mu raya harshen so ba ♪ Baza na chanja hali ba Baza na daina yabo ba Baza na bar magiya ba, magiya ba In kika so ki wuce da ni Ko zaki je ki sayar da ni Da sanki kika gama da ni, ni kingama da ni Mi za ayi mi za a fasa? Auren ki ni na kosa Kiran ki ni na amsa, na amsa Kinji in ba ke ba Kinji in ba ke ba Ce da ni ba ni ba Ba ni ba Na rayu ba dan ke ba Haka ni bai min ba Zan zama kamar ba ni ba Bani ba ♪ A ce ina ma ina ma Naganki zaune a dama Tunda ke nake nema Kingane so nake fama A ce ina ma ina ma Naganki zaune a dama Kinga da so naka fama Abinci ruhi da zuciya Ki nai mini kalma guda daya Ki so ni only daya Fatana tsawon rai da lafiya