Ba a dadi soyayayyar ki cikin jini Dubi ido na zaki ga alama Ba adadi soyayyar ka cikin jiki Dubi ido na kaga alama ♪ So na fara shi kuma ban dainawa A hankali a hankali muna sabawa Mun shaku masoya wasu ke cewa Bangon zuciyata ciki kin zaunawa Kowa da ruhin sa, dama ki tausassa Indai a soyayya ne babu kamar ki ♪ Farin ciki na zuciyata ka sabun ta-ta Kai ne ka biya dukkan bukatar ta Babu kuskure in an ce mini mata A zaman auren ka zan jurai bauta Tambaya da amsa Kawai na kosa In zauna da kai Mu rayu cikin shawki ♪ Ba wai dan ganin idanu ba Banzo dan nai miki karya ba Biddar alfarma nazo ki duba Domin nasan da kwai riba Idan na nisa da na numfasa Dan Allah ki min agaji ♪ A cikin kauanr ka nayi nisa Da jin kalaman ka na kosa Dukkan shiri na ka rusa In ka kira ni zan amsa Kowa da gaunar sa Mai kishin sa Ina ji ina kama da yar mulki