MB Bani da damuwa sosai Ba abunda ke damu na Sai dai ba lokacin sosai barai nai bayanin kai na Na kyale kowa na kyale komai Na rufe sirri na In nayi dai dai ko na saba zai dawo kai na Nima uwa ta haife ni In nayi kuskure ku yafe ni In zunubi ne Allah ka yafe ni Nagane banida lokacin kai na Sai lokacin bauta Ka kyale kowa Ka kyale komai Ka kama layin ka Babu kowa koh babu komai Ba abun dauka Wanda ka baiwa riga, ka yiwa wando ke son ya kada ka Dan adam abun tsoro ba a gane ka ba a shaidar ka Ni ma uwa ta haife ni ♪ Ya rabbi, kasan dai baza mu iya ba Rabbi, ba dan kai bama zo nan ba Da albarka, to lallai bama tabai ba Albarka, lallai bama tabaiwa Ina da rai ina da lafiya Ina da kyakkywar mahaifiya Dawainiya da min tarbiya Ka ce kar na gajiya Na bar wa Allah komai Na bar wa Allah komai Ka kyale kowa Ka kyale komai Ka kama layin ka Babu kowa koh babu komai Ba abun dauka, (wallahi ba) Wanda ka baiwa riga ka yiwa wando ke son ya kada, (ya kada ka) Dan adam abun tsoro ba a gane ka ba a shaidar ka Ka kyale kowa Ka kyale komai Ka kama layin ka Ashe babu kowa, babu komai Ba abun dauka Ka kyale kowa Ka kyale komai Ka kama layin ka Babu kowa koh babu komai Ba abun dauka Wanda ka baiwa riga ka yiwa wando ke son ya kada ka Dan adam abun tsoro ba a gane ka ba a shaidar ka ♪ MB