Zo mana Yan mata, muje mana Yaki zo mana Yan mata, muje mana Kar ki juya ki ban baya Sanki zai zaman kaya, fito fito Ki bar buya, mu mutu tarai Kalamai muke musaya Da ke da ce akan soyayya Ra'ayi ya zam daya Gamu tarai Mai walwali na idanu Yan mata sannu Tunda gaki a hannuna, zan baki kulawa Makauniyar zuciya A zahiri ba irin ta Riqe ki tarairayai ta Haka so ne Makauniyar zuciya A zahiri ba irin ta Riqe ki tarairayai ta Haka so ne Muka zauna ni da ke, zamu kaffa misalai Muka jera ni da ke. koh zan tara dalilai A rai na fama da ke, taya zan bude makullai In har zan furta furrichi sai ke So kinshigin duniya So malamin duniya Komai kan shi zan iya Domin shi so ne Makauniyar zuciya A zahiri ba irin ta Riqe ki tarairayai ta Haka so ne Ina da, ina da ina da ke Mu jera, mu zaga dani da ke Angama, ankarai an bani ke Nagaza in gane ya kike ne? Nagaza in runtsa ya haka ne? Duniya ta, tana a hanun ki Zo mana Yan mata, muje mana Yaki zo mana Yan mata, muje mana Yaki zo mana