Masoyi gangariya, baka fariya Gwarzon duniya Masoyi gangariya, jigon gani na Wanda ke yaba ado na Baya san sani rana Madubin sirri na Kinga na kamu Na kamu, na kamu Wallahi na damu Na damu, na damu A kanki na zaunu Na zaunu, na zaunu Za ayi ruwan sama, yanzu zuwa anjima An riga an kuma Soyayya ta kama ni Daga idanu samman ki Masoyiya na yaba ki Na aminta da shirin ki Sanki ya hirgita ni Nakira ka abun rufesun rai Na biyo ka da alkahari Zan tarairayi so jariri Za ayi ruwan sama, yanzu zuwa anjima An riga an kuma Soyayya ta kama ni Daga idanu samman ka Masoyi na yaba ka Na aminta da shirin ka Sanka ya rikita ni