Ohh Hoo Wayyo ni, mi nayi masoyi ya daina kulla ni Gashi bai ganin kwaliyar idon nayi ♪ Masoyiya tafi dani, koh ina shiga dani In har kina tare dani, kowa ya yada ni Birnin zuciya kwadar ka che Tunda ni din dai taka che Zanyi kishin ka, matar ka che Koh in che na ma han che Da ke kar dai mu bata (Kauna) Yarda nake bukata (Yarda) Nabar kowa na bita, na bintaa ♪ Zuciyar nan dai daka yenta A ranka ka bata sarauta Kai kadai ta fahinta Tun kafin Ta-ta-ta Ki so ni na sami salama Manufa mai kyau ma chima Tunda sanki dade himma Ni ba kyakkama Ni Giwar amarai Masoyi gamu tare Koh da ba jiri gidan ka zan tare Da ke kar dai mu bata Yarda nake bukata Nabar kowa na bita, na bintaa Zani gidan ka chan na kwana Koh ayi rufi da zana Komai wuya koh zani zauna Burin da ke raina Koh da damina da rani Kaine damina da hauni Ban karya ba bani rauni, babu mai dace kamar ni Ga dama zan baki labaru, taurari sun jeru Misali mata sun taru, kinfi su kyau zinaru ♪ Da ke kar dai mu bata Yarda nake bukata Nabar kowa na bita, na bintaa