Ashai dai zuciyata zata warke Zo kiji mana Zahiri yan mata kin huta Ki yarda kawai ni ki zamo min matata ta Idan da hankali so yana inganta Kin bani lamuna kin sa nayo rata Ki tausaya min Agaza min Ki cire min, kunchin rayuwa Mai lissafi, Baya haufi So na da karfi da shi ake rayuwa Jiya da yau da gobe da jibi a rai na kece Jiki ya dau zafi ke, ke sa shi ya huce Gabas da yamma, kudu arewa na dukka ke ce Ina neman haske karda ki barni na kauce Nayo sa'a akwai ki da da'a Kyau na dabi'a Irin ki da kwai wuyar samuwa Yazan boye, ballai in tauyai Dolle na yage hijab gurin yarbuwa Zo kiji mana Daman kawai ki sani a ranki a chan ki saya Nasan zaiyi wuya ace dani ki sauya Kin sa ina tankadi giyyar soyayya Miye baki so fada min zan kiyaya Nai laifi ki yafe ni In nazo ki dubai ni Na duka ki tashai ni Na duka tashai ni Ina kauanr ki yan mata Ina baigen ki yan mata Ina naiman ki yan mata Ina kishin ki yan mata Zo kiji mana Zo kiji mana