MB on the beat Da zarar kinyi bayyanai Koda babu misalai Bani son labari in ba naki ba yan mata Yanzu dai shikenan Inda kike ina nan Daga jin labari na Zaki gane manufa ta So yakan chanja maka nahiya Ayima fatar issa lafiya Duk wuya zakayo juriya Kayo juriya ♪ Allah rabani da fariya Tunda shike kariya Ki taho in labarta Miki zance zuciya Mai kamar karamin haki Kan yayi mini shamaki Kalarsa na gaza sufantawa Gabanki masoyiya Sanki naga dako nake Don tinanin ki nake Sanki dole na banbanta shi Da matan duniya Taka sawaye nake Ruhi yayai fufuke Gangar jiki an banbanta ta Da ruhi masoyiya ♪ Ni ina so ki gane manufa ta Idan da sabo na saba Da zantukanki ki dan duba Ki soni ba don na kai ba ♪ Idan da sabo na saba Da zantukanki ki dan duba Ki soni ba don na kai ba MB on the beat