Dena kula ni Dena beye ni Dena kula ni Karka beye ni Sha kurumin ki, yar yariya babu batun so dani dake Dubi maza na jiran tsamani kin bar dai dai dake Karda ki bini karda so ni jeki gurin dai dai dake Ban baki fuska sai ki farka babu harka ja da baya Daina kula ni Karka beye ni Ka dubi kalabi tsakanin rauna ni giwar mata ce Ka tsaftace dukan kalamanka saurayi don karda ka kauce Kwarya taje ta nemi kwarya in ta bi akushi zata rushe Ina da kyau kasa ido dubi deresin nan ina tushe Ka nemi warin, ka nemi dai dan ka gaskiyar haka take Babu ni, ba ka, bani kallon ka, bani bin hanyar duk da kake Zubi da kyunka koko nasabar ka, kar su saka ka zake Karka ja, ja in ja, babu ni ba ka a soyayya Dena kula ni Karka beye ni Karka kula ni Karka kula ni Ki sauke dukan abunda ke ranki don ko soyayya ce Zan zana sunana a cikin zuciyar ki don karki mance A zahiri na da badini sanki ban bada rance Ina dakon soyayyar ki, ban kaunarki in adana Karka kula ni Karka beye ni Awarwaro adon mata koko azurfa Idan nazo gabanka na zauna sai kayi mini rumfa Idan na saba ma saurayi to sai ka tina fa Ina ado ne domin ka, kar kai shakka kaine zabina