Tace mini, "Saurayi na banda abun tinani a rai na kamar ka zamani na" Tillas na taka na juya na zauna gaban ka Masoyi na karda ka manta ajiya ce Allah ya baka Zan yi zama na nayo biyayya Domin Allah ya ce na bika ♪ Ke nagani cikin rayuwata kinzo min Bani ganin abunda ke hanya duba min In na kawce a hanya daurai saita min Kin dauke zuciyata ba mai kwato min Tunda na gan ki na rikice Rauni na akan ki na ce Tunda na gan ki na rikice Na hango kyakyawar mace Kuma sannan ta lamince A zuciya na hakince Alkawar zan rike domin Tace mini, "Saurayi na banda abun tinani a rai na kamar ka zamani na" Tillas na taka na juya na zauna gaban ka Masoyi na karda ka manta ajiya ce Allah ya baka Zan yi zama na nayo biyayya Domin Allah ya ce na bika ♪ Bani gani na makanta Tunanin naki ya kazanta Wadda naso nake bukata Mai kyau ce Taki gida taki mota An ce "Har Hajji za a kaita" Amman taki su a hakan, toh ni mi zan ce? Kaga macen cikin taurari Wanda a so sukayi zari Rayuwa da alkawari So sun saka shi ne a fari Bata gani ta makanta Bata gudun masoyin ta Ga hakuri da kyau halinta Mai kyau ce ♪ Ba dan mutuwa ba Ba zamu rabe ba Toh kiji ba dan mutuwa ba Wallahi baza mu rabe ba