Kin kashe ni da soyayya Fatima Zahra Na rike ki da gaske Nayi dubara Mi zai sa in kei ki Fatima Zahra Na rikesu kalaman ki Fatima Zahra ♪ Ki rike mani alkawari Zani ja maki alkheri Wani sabon al'amari So ya shige ni Ba ruwansa da kyau na jiki Bai dubi na lawni Kar ki barni jiki zai kamu da cuta mai muni A cikin samari nayo zarra Ke che farin ciki na, Zahra Ni da ke kadai nike so in jera Sarauniya Tauraruwa Fatima, Zahra Ah Lai-Lai Ah Lai Ah Lai-lallai mama Ah Lai Ah Lai-Lai Ah Lai Ah Lai-lallai mama Ah Lai Ahh Ahh Zahra Ehh Ehh Zahra Ashe wata rana dolle zamu gana Koda a mafarki kika yi kirana Ruhi na dolle ya bar jikina A koh mutuwa bata raba ma kauna Ga hannu na an sa man barana Muyi Soyayya (Soyayya) Muyi Lobayya (Lobayya) Ba Jayyaya (Jayyaya) Zana kai ki Dubai muyi soyayya Ni da ke Matan duniya na duba bayan ke Mai san ya raba mana soyayya Mu farke Tarku suka sa mana Mun gane, Mun tsallake Ah Lai-Lai Ah Lai Ah Lai-lallai mama Ah Lai Ahh Ahh Zahra Ehh Ehh Zahra