A zuciya so ya rikita ni Bani barin ki hanta ta ko za a gasa ta Na ga kamar bazaki aminta ba ki kulla ni Ah ah zani mace in kin ce bakya tausaya ba Zana mace gaban idan ki za a raka ni Da zaki kula ni Yan mata da zaki kula ni Wanda ya so ka kaima ka so shi domin rabba Soyayya kuyi wasa ba fada ba Naga kamar fuskar ki tana ta sauya kammani A warwaro sarkar kafa rikita ta rikita ni Ah lai lai Ah lai lai Ah lai lai Ah lai lai Ah lai lai Ah lai lai Ah lai lai ♪ Ta zagi san da maraichi kika barni Kin rikikita ni Kin barni da tunani Babu misali Lamari yana ta muni Inda kika barni Kin barni da tunanni La-la-la-la Madubin zuciya zan mutu ne tare da ke Tunda rai da zuciya ta Dukka domin ke Da zuwan ki rayuwa ta kuma tayi haske ♪ Kinga a zuciya so ya rikiti ni Bani barin ki hanta ta ko za a gasa ta