Yafe ni laifin da nayi dan Allah Zuciya ta bazata barni ba Yafe ni dan Allah Tunda nazam' silla idanun ki na zubar kwalla Tun da na tuba Idan da afuwa yafe ni dan Allah Baya naki na karbe ki Ni na cutar da kai na Sa'in da kika bukace ni na kauda kaina Tsaurin Idanu suka ja ni na ja ma kaina Na bacce da zaki nemo ni Ki nuna min kaina Jama'a suna nuna ni Da batutuwa na Wasu na fada min na shagala na yadda kauna ♪ Ashe da wannan rana Da zana nemai ki Duba da kafafu na Nake ta bin sahun ki Idan ina da sauran kwana Zan sami yardar ki In bar zubar da hawaye na Kawai na same ki Kin wuce da tunani na Ina ta neman ki Na bar gani da magadai na Dan bani kallonki Kura kuran da nai a baya sune dalilin ki Ki min uzuri dan Allah In dena kyawar ki Sanki ya wahalar da zuciya Dai na mamaki In kin ki, ki yarda ki tambaya Na kwana begen ki Ki yafe ni Ki yafe ni ♪ Idan kinka tara zuci ta daina kukawa Laifuka na ki yafe idanun ki sasu a nawa Komai kikai na chan chanta kina da hujja ta nunawa Amman ki dubai ni da fuskar rahama ki nuna min kauna ♪ Ki yafe ni Yafe ni Ki yafe ni Ki yafe ni