Komai wuya bazan barki ba Komai wuya bazan barki ba Tunda kaddara ta hada ni dake Komai nau zanyi shi dake Mu rayu tare zan so in mutu da ke Ko ba duhu taurari na haske Ko babu komai Ashe zan fada Labarin zuci wannan shi zan jad dada Kin kwashe komai Tillas in fada A zuciyar ki, ki ban shimfida Lokacin naki duniyar ta ki Karda ki bar musun ki Ki bar mamaki zana bi ki Zana je ne fadar ki Gyara zaman ki Ki sha'anin ki Rai na da komai dukka na baki Ki daina raki Shakurumin ki Yan mata karyar su su kai ki ♪ Komai wuya bazan barki ba Komai wuya bazan barki ba Tausaya wa zuciyar da take sanki Ba da wasa ba Tabbatar mini mafarkin da nayi kanki baiyi karya ba Kyan ki kyan dare kyawun kamalar ki Kece idan duba Farincikin ki nawa ne Wallahi ke kadai nake duba Sannu ruwan idaniya Farinciki na duniya Mai kyan ado da tafiya Ki sha zaman ki lafiya Sannu ruwan idaniya Farinciki na duniya Ki sha zaman ki lafiya Mai kyaun ado da taifya Gyara zaman ki Ki sha'anin ki Rai na da komai dukka na baki Ki daina raki Shakurumin ki Yan mata karyar su su kai ki Komai wuya bazan barki ba Komai wuya bazan barki ba