Birin masoya gani cikin ta da abar so na So na gaskiya don Allah muke yiwa juna Indai mun rike amana akwai cigaba mai girma Birin masoya gani cikin ta da masoyi na So na gaskiya don Allah muke yiwa juna Indai mun rike amana akwai cigaba mai girma Soyayya iyawa ce (birnin masoya) Samun ki wallah na dace (birnin masoya) Watarana ke amarya ce (birnin masoya) Da an tambayan in ce kece (birnin masoya) A soyayya mun kasance (cikin birnin a takaice) Mun zama na farko hanyar so babu mai wucewa Birin masoya gani cikin ta da masoyi na So na gaskiya don Allah muke yiwa juna Indai mun rike amana akwai cigaba mai girma Komai nawa na bar maka (birnin masoya) Sanadin so da nake yi maka (birnin masoya) Ka rike so na da karfi haka (birnin masoya) A zuci kar kayo shakka (birnin masoya) Ina yi ma maraba (na taho ni za ki tarba) Na yi ma kyakkawan masauki ba mai cire ka Birin masoya gani cikin ta da abar so na So na gaskiya don Allah muke yiwa juna Indai mun rike amana akwai cigaba mai girma Yunkuri na yo kan son ki bazan tsaya ba Da za'a ce na barka bazan iya ba Wanda zaya furta kalmar zamu kulla gaba Raba hanta da jini aiki ba kadan ba Ki ban fure na karba Ruwan zuma ka ban na kurba Dani dake mun chaba sai farin ciki muke yi Birin masoya gani cikin ta da masoyi na So na gaskiya don Allah muke yiwa juna Indai mun rike amana akwai cigaba mai girma ♪ Birin masoya gani ckin ta da abar so na So na gaskiya don Allah muke yiwa juna Indai mun rike amana akwai cigaba mai girma Da zaka bani zoben ka bazan saka ba Wasa kike da jin zancen ba zaki iya ba Ko zaka gwada ne ka gani ko zani karba Kwalelen ki zobe na ba kya saka ba Tunani na ashe da gyara Mai kike nufi na lura Abinda zan bida gun ka nayi zaton ba zan rasa ba Ba zan rasa ba, na yi zaton ba zan rasa ba ♪ Ki daina bata rai yaki masoyiya ki duba Duka mallaki na naki ne bazan hana ba Indai zobe ne gashi ki sa, ki daina gaba Kai gama riga ta zan ba ki karba A'ah ha! Tsaya masoyi Zancen nan wasa nake yi Kar ka tube rigan ka ba za na so hakan ba