Ruhi, ruhi Masoyi kazama ruhi na La-la-la-la-la-la Ha-ha-ha-ha-ha-ha So jini yake bi a sannu har ya shige zuciya Gashi yanzu kinzama ruhi na So jini yake bi a sannu har ya shige zuciya Gashi yanzu kazama ruhi na ♪ Masoyi kazama ruhi na La-la-la-la-la-la, miko Na amsa Soyayya (uhm) Kar ki ce, "Baki gane ba" Ga sako Zo fesa Zuciya (uhm) Kai ta yarda ku zama tare So jini yake bi a sannu har ya shige zuciya Gashi yanzu kinzama ruhi na Sannu madudin ga duba na Kai ne kazama muradi na Uba a gurin su 'ya'ya na In samu hakan nai morewa ♪ Da rufin amana soyayya za tayi karko Da imani a sannu na baya zai zama farko Zai min dadi ranar da akai mana baiko Auren mu dake ko ba a daura ba So jini yake bi a sannu har ya shige zuciya Gashi yanzu kazama ruhi na ♪ In kayi kira na dolle na zo gunka da sauri, da sauri In kinyi biyayya guna dolle nate nai kuri, nai kuri Duk nagaba dan Allah ga mai so ya gano nuri, nuri Hakane zancen ki abar kauna ta So jini yake bi a sannu har ya shige zuciya Gashi yanzu kazama ruhi na Kin nema Na tsayuwa Na sama Kyawun hali irin naki ban samu ba So ya girma Mai morewa Kayi min hidima Nayi alkawari bani canja ka ♪ Domin ki ji dadi lafazi na nake miki Ki fada inji abun da kikeso in siya maki Ni alewa nakeso da fure zasu sa ni shawki Nasan hakan ungo amsa So jini yake bi a sannu har ya shige zuciya Gashi yanzu kazama ruhi na